iqna

IQNA

musulmin kasar
Tehran (IQNA) musulmin birnin Edmonton na Canada sun yi lale marhabin da matakin hukunci na doka a kan masu cutar da mutane saboda dalilai na addini.
Lambar Labari: 3486196    Ranar Watsawa : 2021/08/12

Tehran (IQNA) musulmin kasar Uganda za su gina wata cibiyar kur’ani da kuma asibitia  cikin farfajiyar wani babban masallaci a kasar.
Lambar Labari: 3485412    Ranar Watsawa : 2020/11/29

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman karatun kur’ani mai tsarki a babban masallacin ‘yan darikar Tijjaniya a kasar Burkiya Faso.
Lambar Labari: 3483574    Ranar Watsawa : 2019/04/23

Bangaren kasa da kasa, ginin masallaci mai tulluwa 99 ya ja hankulan jama'a matuka  akasar Australia yayin da Angelo Candalepas wanda tsara ginin masallacin ya nuna farin cikinsa.
Lambar Labari: 3482262    Ranar Watsawa : 2018/01/02